[go: up one dir, main page]

Jump to content

Allah

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Allah: shine mahaliccin dukkan komai da komai, mai motsi da mara motsi. Kuma abun bautawa sai shi kaɗai bashida abokin tarayya wanda ya aiko Annabi Muhammad (S A W) da Addinin Musulunci. Zuwa ga mutane baki daya

Sunan Allah a harshen Larabci.

Manazarta

[gyarawa]