Sharjah (birni)
Appearance
Sharjah | |||||
---|---|---|---|---|---|
الشارقة (ar) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Taraiyar larabawa | ||||
Haɗaɗɗiyar daular larabawa | Emirate of Sharjah (en) | ||||
Babban birnin |
Emirate of Sharjah (en)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,247,749 (2015) | ||||
• Yawan mutane | 5,298.3 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Emirate of Sharjah (en) | ||||
Yawan fili | 235.5 km² | ||||
Altitude (en) | 14 m-6 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1793 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Sultan bin Mohamed Al-Qasimi (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | sharjah.ae |
Sharjah , da Larabci ٱلشَّارقَة, birni ne dake a masarautar Sharjah, a ƙasar Hadaddiyar Daular Larabawa. Shi ne babban birnin masarautar Sharjah. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, akwai jimilar mutane 1,400,000. An gina birnin Sharjah a karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Birnin Sharjah
-
Wurin shakatawa na Al nad, Sharjah
-
Titin Al Zahraa, Sharjah
-
Wani wuri dab da Teku a birnin
-
Wani titin birnin
-
Tafkin Al Qudra
-
Tsibirin Al Noor, Sharjah
-
Filin jirgin Sama na Sharjah
-
Sharjah Park