Fara
Appearance
Fara Fara (help·info)Wata halittace ƙarama daga cikin dangin ƙwari tanada kai mai ɗauke da manyan idanu sannan tana da dogayen kafa.[1] [2] [3]
- Suna jam'i.Fari
Ajami عجمى
[gyarawa]فرحلتن طغ طنغن قر تندكى مى دوكد منىن ادن كم تند دغىن كف.
Misalai
[gyarawa]- Yara sunje kamun fari
- A wasu yankunan mutane nacin fara
Karin Magana
[gyarawa]- Da safe ake kama fara
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P, 75
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 75. ISBN 9789781601157.
- ↑ https://hausadictionary.com/fara