[go: up one dir, main page]

Jump to content

Aski

Daga Wiktionary
Anayi ma wani aski

Aski shine cire gashi a jikin mutum ko dabba ta hanyar amfani da aska, reza, almakashi da dai sauran su. [1]

Misali

[gyarawa]
  • Zan aske gashin kaina yau.
  • Gayu basa son yin aski sun faya son tara suma

Karin Magana

[gyarawa]
  • Kowa yaci ladan kuturu sai ya mai aski.
  • Dattijo ba ka Kukan aski.
  • Aski in yazo gaban goshi yafi zafi

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English): Shave.
  • Faransanci (French): (namiji) rasé, (mace) rasée
  • Larabci (Arabic): mahluk - محلوق

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,12