[go: up one dir, main page]

Jump to content

Ashar

Daga Wiktionary

Ashar na nufin kalmar zagi ne ka zaga mutum don ya maka laifi, yau kam sai na ci ubanki. [1] [2]


Misali

[gyarawa]
  • Ba kyau ashar.
  • Ɗan dambe ya tafka ashar.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,39
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,59