Afuwa
Appearance
AfuwaAfuwa (help·info) itace idan mutum ya yi maka laifi aka ji cewa bai yi maka komai ba. Ka ƙyale shi kana mai nufin baka son a hukunta shi saboda wannan laifin ko kuma kai ka rama a gaba a bisa wannan laifi da ya yi maka. [1] [2]
Misali
[gyarawa]- Nayi afuwa ga masu laifukan yau.
- Allah yayi mata afuwa.
- Inaneman afuwa abisa laifin dana aikata.
Manazarta
[gyarawa]Misali
[gyarawa]- Nayi afuwa ga masu laifukan yau.
- Allah yayi mata afuwa.
- Inaneman afuwa abisa laifin dana aikata.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,143
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,197
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,143
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,197