[go: up one dir, main page]

Jump to content

Yaren Yala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yaren Yala
'Yan asalin magana
200,000 (2008)
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 yba
Glottolog yala1263[1]
tasbiran mutana Yala

Yala (Iyala) yaren Idomoid, dake a ƙaramar hukumar Ogoja, Najeriya. Blench a shekarar 2019 ya lissafa yaruka kamar Ikom, Obubra, da Ogoja.[2]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Yala". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Blench, Roger (2019). An Atlas of Nigerian Languages (4th ed.). Cambridge: Kay Williamson Educational Foundation.