Sahara
Appearance
Sahara | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Emi Koussi (en) |
Tsawo | 4,800 km |
Fadi | 1,800 km |
Yawan fili | 9,200,000 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 23°05′N 12°37′E / 23.08°N 12.61°E |
Kasa | Aljeriya, Cadi, Misra, Moroko, Tunisiya, Muritaniya, Nijar, Mali, Sudan da Faransa |
Territory | Aljeriya, Cadi, Misra, Moroko, Libya, Mali, Sudan, Tunisiya da Muritaniya |
Sahara wani irin yanki ne a cikin Duniya wacce take kasa ce zalla. Sahara ta kasance ƙasa ce mai tarin yawa da kuma faɗi. Mafi akasari zaka sami sahara babu bishiyoyi ko duwatsu. Lallai ikon.
Allah da yawa yake ba adadi. Irin bishiyoyin da suke fita a sahara sune qayoyi wato kamar misalin aduwa da magarya. Ana samun ruwan sama mafi karanci a yankin sahara wannan shine dalilin da yasa bishiyoyi da ciyawu basa fita. Sannan akwai wata irin guguwa da take tasowa daga yankin sahara wanda take dibar yashi sai kaga ta tarashi a waje guda.
-
Saharan Mehrdad kenan
-
Wasu matafiya a sahara
-
Adrian Massif, Hoggar National Park
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.