Nouakchott
Appearance
Nouakchott | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriyar Musulunci | Muritaniya | ||||
Region of Mauritania (en) | Nouakchott-Nord Region (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,077,169 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 1,039.74 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 1,035,995,244 m² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Altitude (en) | 7 m | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | MR-NKC | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | crn.mr… |
Nouakchott (lafazi: /nuakshot/) birni ne, da ke a ƙasar Muritaniya. Shi ne babban birnin ƙasar Muritaniya. Nouakchott ya na da yawan jama'a 958 401, bisa ga jimillar 2013. An gina birnin Nouakchott a farkon karni na ashirin bayan haihuwar Annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Jami'ar Nouakchott Alasriya, Muritaniya
-
Kasuwar Kifi, Nouakchott, Muritaniya
-
Gidan adana kayan Tarihi na Kasa, Nouakchott
-
birnin Nouakchott
-
Botlimt Garage Nouakchott.
-
Bikin kade-kade a kasar Mauritania na yaki da tsattsauran ra'ayi
-
Masallacin Saudi, Nouakchott
-
Nouakchott