Naypyidaw
Appearance
Naypyidaw | ||||
---|---|---|---|---|
နေပြည်တော် (my) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Myanmar | |||
Union territory of Myanmar (en) | Naypyidaw Union Territory (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 1,160,242 (2014) | |||
• Yawan mutane | 164.47 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 7,054.37 km² | |||
Altitude (en) | 115 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 2005 | |||
Tsarin Siyasa | ||||
• Gwamna | Myo Aung (en) (2016) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+06:30 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 067 |
Naypyidaw (lafazi : /nepejido/) birni ne, da ke a ƙasar Myanmar. Ita ce babban birnin kasar Myanmar. Naypyidaw tana da yawan jama'a 924,608, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Naypyidaw a shekara ta 2005.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Wurin shakatawa na Safari
-
Fadar shugaban kasa, yayin ganawar shugaban Myanmar U. Htin Kyaw da firaministan Indiya Narendra Modi
-
Gidan namun daji (zoo), Naypyidaw
-
Naypyidaw, Central Bank na Myanmar
-
Yankin Ma'aikatar, Naypyitaw, Myanmar (Burma)
-
Hauptbahnhof Naypyidaw
-
Isa Abhisit Vejjajiva a Naypyidaw