Liya Kebede
Liya Kebede | |||
---|---|---|---|
2005 - | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Addis Ababa, 1 ga Maris, 1978 (46 shekaru) | ||
ƙasa | Habasha | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Kassy Kebede (en) (2000 - 2015) | ||
Karatu | |||
Makaranta | Lycée Guebre-Mariam (en) | ||
Harsuna |
Turanci Italiyanci Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | model (en) , jarumi, Mai wanzar da zaman lafiya da Mai tsara tufafi | ||
Tsayi | 178 cm | ||
Kyaututtuka |
gani
| ||
IMDb | nm1493135 | ||
liyakebede.com |
Liya Kebede (amhara|ሊያ ከበደ; haihuwa 1 ga watan Maris 1978)[1] ta kasance yar shirin fim din Ethiopia ce, model, maternal health advocate, clothing designer. Ta bayyana a bangon Vogue har sau uku.[2]
Kebede tayi aiki amatsayin WHO's Ambassador na Maternal, sabbin haihuwa da kiwon lafiyar yara tun a shekarar 2005.[3]
Farkon rayuwa da karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Kebede an haife ta da girman ta a Addis Ababa, Ethiopia.[4] itace mace ta farko a gidan su, tana da yan'uwa maza hudu. Wani mai shirya fim Lycée Guebre-Mariam ta ganta a makarantar da ta koyi French sosai, kuma ta gabatar da ita ga French modeling agent. Bayan kammala karatun ta, ta koma France Dan cigaba da aikin ta a Parisian agency. Kebede daga bisani ta koma US, da farko zuwa Chicago sannan ta koma New York City.[5][6][7][8]
Aikin Modelling
[gyara sashe | gyara masomin]Kebede ta samu nasarar ta n'a farko a sanda Tom Ford ya nemi yin kwantaragi da ita a bikin sa na Gucci Fall/Winter 2000 fashion show.[4] Then in May 2002 she was on the cover of Paris Vogue, which dedicated the entire issue to her.[9]
Kebede ta rika fitowa a muhallai na Italian, Japanese, American, French and Spanish Vogue, V, i-D da Time's Style & Design. Ta kuma bayyana a tallace-tallacen fafutuka na Shiatzy Chen, Gap, Yves Saint-Laurent,[10] Victoria's Secret, Emanuel Ungaro, Tommy Hilfiger,[10] Revlon,[10] Dolce & Gabbana, Escada da Louis Vuitton.[11][12][13]
Awards
[gyara sashe | gyara masomin]A 2013, Kebede an sanya sunanta a Glamour's Women of the Year saboda aikin ta na agaji da ta yi a Gidauniyar Liya Kebede.[14]
Rayuwarta
[gyara sashe | gyara masomin]A 2000, Kebede tayi aure da Ethiopian hedge fund manager Kassy Kebede.[4] Suna da yara biyu tare, yaro Suhul (September 2000) da mace Raee (August 2005).[15] Har a zuwa 2007, suna zaune ne a Birnin New York. Amma ma'auratan sun rabu a 2013, sannan aurensu ya mutu a shekarar 2015.[16]
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Shiri | Mataki | Bayanai |
---|---|---|---|
2005 | Lord of War | Faith | |
2006 | The Good Shepherd | Miriam | |
2009 | Desert Flower | Waris Dirie | |
2011 | Black Gold | Aicha | |
2012 | Sur la Piste du Marsupilami | Reine Paya | |
2012 | Capital | Nassim | |
2013 | The Best Offer | Sarah | |
2013 | Innocence | Moira Neal | |
2014 | Samba | Magali dite Gracieuse | |
2018 | Nicky Larson et le Parfum de Cupidon | Fille professeur |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Liya Kebede". Business of Fashion. Retrieved 27 October 2019.
- ↑ https://howtospendit.ft.com/womens-style/207652-the-unstoppable-liya-kebede-and-her-ethical-brand-lemlem
- ↑ [1] Archived Disamba 2, 2009, at the Wayback Machine
- ↑ 4.0 4.1 4.2 Wiltz, Teresa. "The Swan." Essence magazine (September 2004).
- ↑ http://www.glamour.com/inspired/women-of-the-year/2013/liya-kebede-and-christy-turlington-burns
- ↑ https://www.thecut.com/2017/10/the-story-behind-jake-gyllenhaals-calvin-klein-eternity-ad.html
- ↑ http://news.bbc.co.uk/2/hi/entertainment/8238806.stm
- ↑ "The model of perfection". CNN. June 11, 2007.
- ↑ "Liya Kebede - Fashion Model". New York Magazine. Archived from the original on 2010-11-27. Retrieved 2011-01-11.
- ↑ 10.0 10.1 10.2 Sterling, Wayne. "Model Citizen." Savoy Magazine, page 31.
- ↑ https://www.gofugyourself.com/photos/may-vogues-1981-present/may-2009-models-1587953630
- ↑ http://www.wwd.com/media-news/fashion-memopad/lacostes-unconventional-chic-hail-mario-testino-3409289
- ↑ https://web.archive.org/web/20070815233405/http://www.forbes.com/media/2007/07/19/models-media-bundchen-biz-media-cz_kb_0716topmodels.html
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedMaplkact
- ↑ Burke, Meredith Melling. "Cause for Celebration" US Vogue (December 2006).
- ↑ Mohr, Ian. "Model's Split from husband finally made public". Page Six.
Hadin waje
[gyara sashe | gyara masomin]Wikimedia Commons on Liya Kebede
- Official site, has scans of many sources for this article (after intro, select 'Press')
- Liya Kebede Fundraising Event Archived 2016-08-09 at the Wayback Machine EthioTube Video
- Liya Kebede at Fashion Model Directory
- Liya Kebede on IMDb