Kwata
Appearance
Kwata | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | agricultural structure (en) da wuri |
Amfani | animal slaughter (en) |
Kwãta ko kuma Mayanka wani keɓantaccen guri ne, da akan keɓe shi don yanka dabbobi da kuma gyara su bayan an yanka su, masu yanka dabbobi sunada wasu wuƙaƙe masu kaifin gaske, ana kiran masu sana'ar harkar nama da mahauta da yawa kenan ko kuma mahauci mutum ɗaya kenan.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Faransa: Za a saka kamarori a mayanka". BBC Hausa. 20 September 2016. Retrieved 27 August 2021.