[go: up one dir, main page]

Jump to content

Kindia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kindia


Wuri
Map
 10°02′59″N 12°51′15″W / 10.0497°N 12.8542°W / 10.0497; -12.8542
Ƴantacciyar ƙasaGine
Region of Guinea (en) FassaraKindia Region (en) Fassara
Prefecture of Guinea (en) FassaraKindia Prefecture (en) Fassara
Subprefecture of Guinea (en) FassaraKindia (en) Fassara
Babban birnin

Kindia ita ce birni na hudu mafi girma a Guinea, wanda ke da nisan mil 85 (kilomita 137) arewa maso gabas da babban birnin kasar Conakry. Yawan jama'arta a 2008 ya kai 181,126.[1] Kindia ta kasance babban birni kuma birni mafi girma a yankin Kindia . Hakanan ta kasance babban yanki na Guinea.

Birnin na kusa da Dutsen Gangan da Mariée Falls.

Babban Hanya a shekarar 1905.
Station a shekarar 1905.

An kafa birnin ne a shekara ta 1904 akan hanyar layin dogo na Conakry a Kankan.[2]

Tattalin arziƙi

[gyara sashe | gyara masomin]

Kindia na bunƙasuwa be da gonakin ayaba biyo bayan gina layin dogo da aka rufe zuwa babban birnin.

  1. World Gazetteer [dead link], Retrieved on June 16, 2008
  2. Britannica, "Kindia", britannica.com, US, accessed on June 23, 2019