[go: up one dir, main page]

Jump to content

Kibiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kibiya

Wuri
Map
 11°32′00″N 8°40′00″E / 11.5333°N 8.6667°E / 11.5333; 8.6667
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 404 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Kibiya karamar hukuma ce a jihar Kano a Najeriya. Hedkwatarta tana cikin garin Kibiya.Basaraken gargajiya na Kibiya shi ne tsohon Kwanturola Janar na Shige da Fice Sanata Usman Kibiya Umar.

Kibiya tana, da yanki 404 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006.

Lambar gidan waya na yankin ita ce 710.[1]

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi