[go: up one dir, main page]

Jump to content

Kangura

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kangura
Mujalla
Bayanai
Farawa 1990
Laƙabi Kangura
Muhimmin darasi siyasa
Edita Hassan Ngeze (en) Fassara
Ƙasa da aka fara Ruwanda
Harshen aiki ko suna Faransanci
Lokacin farawa 1990
Lokacin gamawa 6 ga Afirilu, 1994
Ranar wallafa 1990

Kangura itace kinwarda, sanan jaridar a harshen faransa wace take yaki da kisan jinsi da akeyi a yankin rwanda mujalar an kirkire ta a shekarar 1990,bayan bijirowar yan tada kayar bays na kasarsun cigaba da walafa rohotonin su Wanda sun samu tantancewa daga Hassan ngeze,sanan ita wannan kalma ta kangura yana nufin mufarkar da juna ,wace take nufin mai tashi[1]

Goyon baya da hadin kai

[gyara sashe | gyara masomin]

Mujalar yana samin tallafin kudu taka hukumar soji, da kuma wasu masu bincike na gwamnati Wanda suka hadu ta Lt kanal anatole nsengiyuma da protais Wanda dukan su an cisu tara daga kungiyar tantance masu laifi ta rwanda

Abunda ta kunsa

[gyara sashe | gyara masomin]

Mukala ta shida wace aka walafa a shekarar 1999 watan disambaitace ta farko wace tayi magana akan dakarun hutuwace ta nuna tsamar da kuma cin amanar da akayiwa Hutu daga tutsi[2]

  1. Linda Melvern, Conspiracy to Murder: The Rwandan Genocide, Verso, 2004, ISBN 1-85984-588-6, p. 49
  2. Linda Melvern, Conspiracy to Murder: The Rwandan Genocide, Verso, 2004, ISBN 1-85984-588-6,