Ilorin
Appearance
Ilorin | ||||
---|---|---|---|---|
Afonja (yo) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Kwara | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Ilorin ta Gabas | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 847,582 (2007) | |||
• Yawan mutane | 1,107.95 mazaunan/km² | |||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 765 km² | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 18 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 240001 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | kwara.gov.ng |
Ilorin birni ne, da ke a Jihar Kwara, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Kwara. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, akwai jimilar mutane 777,667 (dubu dari bakwai da saba'in da bakwai da dari shida da sittin da bakwai). An gina birnin Ilorin a ƙarni na sha biyar. [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.