Fakkanci
Appearance
Fakkanci | |
---|---|
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
gel |
Glottolog |
kagf1238 [1] |
Fakkanci (Fakanci, Fakai) ko u̠t-Ma’in harshe ne da ake yinsa a Arewa maso yamma na Najeriya. Akwai masu jin harshen sama da mutane 36,000 a gundumar Fakai dake baking tafkin Kainji a jahar Neja.
Sunaye
[gyara sashe | gyara masomin]Ga sunayen mutanen u̠t-Ma’in:[2]
Da Hausa | Da harshen c-Lela | Mutane | Harshe |
---|---|---|---|
Fakkawa | Pək-nu | Kag-ne | ǝt-Kag |
Fakkawa | Pək-nu | əs-Us | ǝt-Us |
Gelawa | Geeri-ni | a-Jiir | ǝt-Jiir |
Zuksun | Wipsi-ni | a-Zuksun | ǝt-Zuksun |
Kukumawa | Wipsi-ni | əs-Fer | ǝt-Fer |
Kelawa | Keri-ni | Kər-ni | ǝt-Kər |
Tuduwa | ǝd-Gwan | a-Ror | ǝt-ma-Ror |
Kuluwa | ? | a-Koor | ǝt-ma-Koor |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Fakkanci". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ Blench, Roger (2012). "The Kainji languages of northwestern and central Nigeria" (PDF). Cambridge: Kay Williamson Educational Foundation.