[go: up one dir, main page]

Jump to content

Diffa (gari)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Diffa


Wuri
Map
 13°19′00″N 12°37′00″E / 13.316666666667°N 12.616666666667°E / 13.316666666667; 12.616666666667
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Diffa
Department of Niger (en) FassaraDiffa (sashe)
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 56,437 (2012)
Labarin ƙasa
Wuri a ina ko kusa da wace teku Komadugu Yobe
Altitude (en) Fassara 310 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Diffa Gari ne, da ke a yankin Diffa, A ƙasar Nijar Shi ne babban birnin yankin Diffa. bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 48,005 (dubu arba'in da takwas da biyar). Hukumar Kididdiga ta Nijar wato INS ta yi kiyasin cewar yawan jama'ar Diffa sun kai kimanin dubu sittin da biyar (65 000) a shekarar 2017. Birnin Diffa yana a Kudu maso gabashin Nijar kuma tana da iyaka da Bornon Najeriya.

kasuwar diffa

Birnin Diffa ya samu asali tun lokacin Daular Borno wato tun lokacin 1900. Asalin mutanen da su kayi rayuwa cikinta Kanuri (ko kuma barebari) ne. Amma a yau akwai Larabawa, Tubawa da kuma Buzaye masu rayuwa a cikin ta. Tun bullowar rikicin Boko Haram a shekarar 2010 Birnin Diffa ya cika da baki en gudun hijira wadanda suka fito daga makwabciya Najeriya. Ft

Labarin Kasa

[gyara sashe | gyara masomin]
Virgin yawo a filin jirgin saman Diffa, Kasar Ninar

Diffa tana a arewacin kogin Komadugu Yobe. Diffa na nesa na kimanin kilometa 1360 daga babban birnin Niamey.

filin wasan diffa.
filin wasan diffa.
gidan shari'ar birnin diffa
gidan shari'ar birnin diffa
babbar kasuwar diffa
babbar kasuwar diffa
majalissar birnin diffa
majalissar birnin diffa