Megan Rapinoe
Megan Anna Rapinoe (an haife ta ranar 5 ga watan Yuli, 1985) ta kasance ƙwararriyar yar' wasan ƙwallon ƙafana kasar Amurka ce, wacce ke buga rukunin tsakiya/gefe wacce ke wasa da jagorancin yan'wasan kungiyan kungiyan kulub din Reign FC a National Women's Soccer League. Amatsayin ta na yar'wasan Ƙungiyar ƙwallon ƙafan Tarayyar Amurka ta mata ta taimaki kasar wajen lashe gasar kofin duniya na mata2019 FIFA Women's World Cup, da 2015 FIFA Women's World Cup, da 2012 London Olympics, sannan suka zama nabiyu a 2011 FIFA Women's World Cup. Run a 2018, tare da Carli Lloyd da Alex Morgan suke riƙe shugabancin yan'wasan ƙungiyar.[1][2][3][4]
Megan Rapinoe tasamu tallafi daga Nike, Samsung da DJO Global, kuma ta fito sau dayawa acikin tallace tallacen kamfanin ƙananan kayayyaki Wildfang, da kuma Nike. Ta taba buga wasa a Chicago Red Stars, Philadelphia Independence da magicJack a Women's Professional Soccer (WPS) da kuma Olympique Lyonnais a gasar Division 1 Féminine na ƙasar Faransa.
Hotuna
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ Kassouf, Jeff (October 3, 2018). "USWNT notebook: Scheduling, captains and other updates from World Cup qualifying camp". The Equalizer.
- ↑ Kassouf, Jeff (June 28, 2013). "With Rapinoe, Solo, Seattle Reign FC finally putting the pieces together". NBC Sports.
- ↑ Saffer, Paul (August 16, 2013). "Hamm explains United States system". UEFA.
- ↑ Voisin, Ailene (July 9, 2012). "Redding native Megan Rapinoe's soccer fortunes keep rising; Olympics ahead". The Sacramento Bee. Archived from the original on November 3, 2013.