[go: up one dir, main page]

Jump to content

Sokoto (jiha)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Jihar Sokoto)
Sokoto


Suna saboda Kogin Sokoto
Wuri
Map
 13°05′N 5°15′E / 13.08°N 5.25°E / 13.08; 5.25
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya

Babban birni Jahar Nasarawa Sokoto
Yawan mutane
Faɗi 4,998,090 (2016)
• Yawan mutane 192.43 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 25,973 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Jihar Arewa Maso Yamma
Ƙirƙira 3 ga Faburairu, 1976
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa executive council of Sokoto State (en) Fassara
Gangar majalisa Sokoto State House of Assembly (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 NG-SO
Wasu abun

Yanar gizo sokotostate.gov.ng
Rakuma da shanu suna shan ruwan kogi a kebbi
masarautar sarkin musulmi sokoto
Hubbaren shehu mujaddadi
Sultan Sa'ad Abubakar da gwamnan sokoto Aminu Waziri Tambuwal
Kasuwar raguna ta sokoto
Village of Sokoto state
sultan place
Garejin motoci a kebbi
Zaria-sokoto Road
yana da mahimmanchi

.

Sokoto city

Jihar Sokoto jiha ce daga cikin jihohi 36 da ke tarayyar Nijeriya, kuma ɗaya daga cikin Jihohi 7 na Arewa maso yammacin ƙasar ta Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 25,973 da yawan jama’a miliyan huɗu da dubu ɗari uku da casa'in da biyu da ɗari uku (kimanin yawan jama'an a shekarar 1991). Babban birnin Jihar shi ne Sokoto. Aminu Waziri Tambuwal shi ne gwamnan jihar tun zaben shekarar 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Ahmad Aliyu. Dattijan jihar su ne: Sultan Sa'adu Abubakar, Abdullahi Ibrahim Gobir, Aliyu Wamakko da Abdullahi Ibrahim. Jihar Sokoto tana da iyaka da jihohi biyu su ne: Kebbi da Zamfara.

Ƙananan Hukumomi

[gyara sashe | gyara masomin]
Sokoto flag

Jihar Sokoto na da adadin Ƙananan Hukumomi guda ashirin da uku (23). Sune:



Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara