kura
Hausa
gyarawaSuna
gyarawaKura Ha Kura (help·info) Dabba ce daga cikin nau'ikan namun daji
Ƙura tashin turbaya dalilin isa shine ƙura
kura wata kala abin daukar kaya ce da ake yin ta a karfe,tana da tayoyi guda biyu.
kura wani suna da ake kiran Mayen karfi.
Noun
gyarawakura f, pl. kuraya
Misali
gyarawa- Kura ta cinye rago a bayan gari
Pronunciation
gyarawaTranslations
gyarawaEnglish: hyena
French: hyène m
German: Hyäne f
kura kena
Karin magana
gyarawa- Masallacin kura ba'a bawa kare ladabi.
- Ba a ba kura ajiyar nama.
- Kura da shan bugu, gardi da karbar kudi.
- Mushen kura, an mutu ana ba yara tsoro.
- Kura kinci da gashi.