Buzaye
Abzinawa ko Buzaye ( Larabci: طوارق, wani lokacin ana rubuta Touareg a Faransanci, ko Twareg a Turanci) ƙabilar Berber ce . Abzinawa a yau galibi suna rayuwa ne a Afirka ta Yamma, amma sun taɓa zama makiyaya waɗanda suka ƙaura cikin Sahara . Sun yi amfani da nasu rubutun da aka sani da tifina ɤ .
ⵎⵂⵗ Imuhăɣ / ⵎⵛⵗⵏ Imašăɣăn / ⵎⵊⵗⵏ Imajăɣăn / ⴾⵍ ⵜⵎⴰⵣⵗⵜ Kel Tamajeq | |
---|---|
| |
Jimlar yawan jama'a | |
3,200,000 | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
Nijar, Mali, Burkina Faso, Aljeriya, Libya, Muritaniya, Najeriya da Misra | |
Harsuna | |
Harsunan Azinawa | |
Addini | |
Mabiya Sunnah | |
Kabilu masu alaƙa | |
ƙabila da Abzinawa |
Kel Tamasheq ⴾⵍⵜⵎⴰⵣⵗⵜ طوارق | |
---|---|
Jimlar yawan jama'a | |
c. 3 million | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
Nijar | 2,116,988 (8.7% of its total population)[1] |
Mali | 536,557 (2.6% of its total population)[2] |
Burkina Faso | 370,738 (1.85% of its total population)[3] |
{{country data Algeria}} | 25,000–150,000 (0.36% of its total population) |
Tunisiya | 2,000 (nomadic, 0.018% of its total population) |
Harsuna | |
Tuareg languages (Tafaghist, Tamahaq, Tamasheq, Tamajeq, Tawellemmet), Maghrebi Arabic, French, Hassaniya Arabic | |
Addini | |
Islam | |
Kabilu masu alaƙa | |
Other Berbers, Hausa people |
A yau akasarin Buzaye Musulmai ne . Babban malaminsu shine mace . Mazajen Abzinawa suna amfani da mayafi, amma ba mata ba. Iyalinsu matrilinear ce .
Hotuna
gyara sashe-
Ba-abziniya
-
Buzaye
Manazarta
gyara sashe- ↑ "The World Factbook". Central Intelligence Agency. Archived from the original on 2020-04-24. Retrieved 2016-10-08., Niger: 11% of 18.6 million
- ↑ Pascal James Imperato; Gavin H. Imperato (2008). Historical Dictionary of Mali. Scarecrow. p. lxxvii. ISBN 978-0-8108-6402-3., Mali: 3% of 17.9 million population
- ↑ "The World Factbook". Central Intelligence Agency. Archived from the original on 2020-04-24. Retrieved 2016-10-08., Burkina Faso: 1.9% of 19.5 million