Bobbos
Bobbos ( Larabci: بوبوس) wani fim ne na ƙasar Masar da aka fitar a shekarar 2009.[1]
Bobbos | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2009 |
Asalin suna | بوبوس |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Wael Ehsan (en) |
'yan wasa | |
Adel Emam (en) | |
Kintato | |
Narrative location (en) | Misra |
External links | |
Labarin fim
gyara sasheWani ɗan kasuwa, wanda ya makale a cikin matsalar wani bashi, ya fada cikin soyayya da wata 'yar kasuwa wacce ita ma ta makale acikin matsalar bashi.
'Yan wasa
gyara sashe- Adel Emam a matsayin Mohsen Hendawi
- Yousra a matsayin Mohga
- Ezzat Abou Aouf a matsayin Nizam
- Hassan Hosny a matsayin Abdel Monsef
- Ashraf Abdel Baqi a matsayin Raafat
- May Kasab a matsayin Tahany
liyafa
gyara sasheFim ɗin ya kasance akan batun zargi da cewa ya wuce gona da iri kan lalata.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Archived copy". Archived from the original on 2010-05-23. Retrieved 2013-02-09.CS1 maint: archived copy as title (link)
- ↑ Mustafa, Hani. A shrinking summer season Archived Mayu 7, 2013, at the Wayback Machine, Al-Ahram (Issue No. 961, 20–26 August 2009)