[go: up one dir, main page]

Alawites, ko kuma Alawis ('Alawīyyah Arabic ) mazhaba ce a cikin Shi'a . Suna zaune galibi a Siriya. Suna bin tafarkin malaman Shi'a Sha biyu jagorori na Shi'a. Alawiyyawa suna girmama Ali, kuma sunan "Alawi" yana nufin mabiyan Ali.

Alawites
Mai kafa gindi Ibn Nusayr (en) Fassara da Al-Khaṣībī (en) Fassara
Classification
Sunan asali علويون
Iyalan Assad din, waɗanda suka mulki Syria tun 1971, sanannun maniyan Alawi ne
Alawites1880
Alawites
Alawites

Sauran yanar gizo

gyara sashe